Za a fafata babban zaɓe na ƙasar Ghana karo na tara tun bayan da ƙasar ta koma tsarin siyasar jam'iyyu da yawa a shekarar 1992. Tun daga lokacin zuwa yanzu, an samu sauyin shugabanni sau uku cikin ...