Mai magana da yawun shugaban kasa, Bayo Onanuga ya ce Gwamnatin tarayya na aiki don rage hauhawar farashi zuwa ƙasa da 10% ...
Yan bindiga sun kashe wani shugaban matasa kuma tsohon shugaban Berom Youth Moulders-Association (BYM) na Gashish a jihar ...
Hare-haren da aka kai kan filayen jiragen Abha da King Khalid a Saudiyya sun kashe mutane uku tare da jikkata 36, yayin da ...
Wani shaida na hukumar EFCC ya bayyana a kotu yadda aka ce an cire tare da raba wasu kuɗaɗen kananan hukumomin jihar Taraba a ...
PRP na 2027, Donald Duke, ya yi alkawarin rage farashin fetur zuwa kusan N300 kan kowace lita idan aka zaɓe shi shugaban ...
Sojoji sun shiga tsakani a Kafanchan, Kaduna, bayan magoya bayan ADC sun kona alamomin APC da fastocin jam’iyyar yayin wani ...
Rahotanni sun nuna cewa dakarun tsaron Najeriya na hadin gwiwa sun yi nasarar ceto matasa 20 yan bautar kasa watau NYSC daga ...
Godwin Emefiele ya yi gaban kan shi a CBN ya cire N124bn ba tare da kowa ya sani ba. Shaidan EFCC ya sanar da kotun tarayya a ...
An kashe tsohuwar shugabar mata ta APC a Bauchi, Jamima Dutse. Kungiyar Take-It-Back ta nemi a binciki kisan tare da cafke ...
Yan Majalisar Dokokin Zamfara takwas sun yi murabus daga APC, suna zargin jam’iyyar da gazawa wajen magance matsalar tsaro da ...
Masu garkuwa sun bai wa iyalan matasan NYSC 20 da aka sace a jihar Imo wa’adin sa’o’i 24 su biya Naira biliyan ɗaya a ...
APC a Alanamu Ward da ke Ilorin sun sauya sheka zuwa PDP, suna cewa sun bi Sanata Saliu Mustapha bayan ficewarsa daga ...