Tsohon Gwamnan Sokoto, Aminu Tambuwal, ya kai gwamnatin jihar kotu, yana neman a ba shi cikakken rahoton binciken da aka gudanar kan gwamnatinsa.