Amurka za ta nuna hukuncin kisan Nidal Hasan da bindiga kai tsaye a kafar sadarwa, wanda shi ne irinsa na farko a kasar cikin ...
Mai magana da yawun shugaban kasa, Bayo Onanuga ya ce Gwamnatin tarayya na aiki don rage hauhawar farashi zuwa ƙasa da 10% ...
Yan bindiga sun kashe wani shugaban matasa kuma tsohon shugaban Berom Youth Moulders-Association (BYM) na Gashish a jihar ...
Ministan Kuɗi, Taiwo Oyedele, ya yi gargaɗin cewa dawo da tallafin fetur na iya sa litar mai ta kai N2,000, yayin da cire ...
Wani direba mai shekaru 55 ya tsallake rijiya da baya bayan wani jirgin ƙasa ya buge motarsa kirar Honda a layin dogo na PWD ...
Jami’ar Ahmadu Bello (ABU) da ke Zariya, jihar Kaduna, ta dakatar da aiwatar da sabon ƙarin kuɗin makaranta da ta sanar ...
Kamfanonin NNPCL ta ƙara tsawon shirin rangwamen ₦66 a kowace litar fetur da dizil har zuwa 14 ga Oktoba 2026 yayin da ...
Kashim Shettima ya bayyana cewa Najeriya za ta yi amfani da tsarin noman Habasha domin tabbatar da wadataccen abinci da ...
Sojojin rundubar Operation Fansan Yamma sun fatattaki harin da ’yan Lakurawa suka kai sansanin FOB Maiyama a Kebbi, inda suka ...
Kotu ta yi watsi da ƙarar Nasir El-Rufai kan ICPC da sauran hukumomi, inda ta ce shigar da makamantan ƙorafe-ƙorafe a kotuna ...
Mazauna Yan Buki a Zamfara sun biya Bello Turji da ’yan bindigarsa naira miliyan 50 domin sakin waɗanda aka sace da biyan ...
Sojojin Najeriya sun kama ɗan siyasar Yobe, Mai Salati, kan zargin tallafa wa ISWAP da ƙoƙarin ba sojoji cin hanci domin ...
Some results have been hidden because they may be inaccessible to you
Show inaccessible results