Tsohon gwamnan jihar Edo, Cif John Odigie Oyegun, ya ba ’yan Najeriya haƙuri kan taimaka wa jam’iyyar APC da Shugaba Bola ...
Kashim Shettima ya bayyana cewa Najeriya za ta yi amfani da tsarin noman Habasha domin tabbatar da wadataccen abinci da ...
Tsohon Gwamnan Sokoto, Aminu Tambuwal, ya kai gwamnatin jihar kotu, yana neman a ba shi cikakken rahoton binciken da aka gudanar kan gwamnatinsa.
Shuaibu Gara ya zargi Gwamna Muhammad Inuwa Yahaya da barazana da ƙoƙarin ƙwace filin Kundulum domin Jami’ar Jewel, bayan ya ...
Mai magana da yawun shugaban kasa, Bayo Onanuga ya ce Gwamnatin tarayya na aiki don rage hauhawar farashi zuwa ƙasa da 10% ...
Sojojin rundubar Operation Fansan Yamma sun fatattaki harin da ’yan Lakurawa suka kai sansanin FOB Maiyama a Kebbi, inda suka ...
’Yan ta'addan da ake zargin Lakurawa ne sun kashe sojoji biyu da wani ɗan China a harin da suka kai wa ma’aikatan gina hanya ...
Mazauna Yan Buki a Zamfara sun biya Bello Turji da ’yan bindigarsa naira miliyan 50 domin sakin waɗanda aka sace da biyan ...
Kotu ta yi watsi da ƙarar Nasir El-Rufai kan ICPC da sauran hukumomi, inda ta ce shigar da makamantan ƙorafe-ƙorafe a kotuna ...
NLC ta bai wa gwamnatin Tinubu wa’adin kwan 14 ta rage farashin man fetur, ta fara tattaunawa kan sabon mafi ƙarancin ...
Sojojin Najeriya sun kama ɗan siyasar Yobe, Mai Salati, kan zargin tallafa wa ISWAP da ƙoƙarin ba sojoji cin hanci domin ...
Kamfanonin NNPCL ta ƙara tsawon shirin rangwamen ₦66 a kowace litar fetur da dizil har zuwa 14 ga Oktoba 2026 yayin da ...
Some results have been hidden because they may be inaccessible to you
Show inaccessible results