Wasu ’yan bindiga dauke da makamai sun kashe wani jami’in tsaro a kan hanyar Kwi-Beco da ke jihar Filato, yayin da yake kan ...
Mai ba tsohon mataimakin shugaban ƙasa Atiku Abubakar shawara kan harkokin yaɗa labarai, Paul Ibe ya soki shirin gwamnati na ...
Ministan Kuɗi, Taiwo Oyedele, ya yi gargaɗin cewa dawo da tallafin fetur na iya sa litar mai ta kai N2,000, yayin da cire ...
Jam’iyyar ADC ta ce za ta tattara tare da wallafa sakamakon zaɓe daga rumfunan zaɓe da kanta a babban zaɓen 2027, tana mai ...
Gwamnatin Tarayya ta yi gargaɗi kan yadda ƙungiyoyin ’yan ta’adda ke amfani da sababbin fasahohi, tare da kira ga ƙasashen ...
Wani direba mai shekaru 55 ya tsallake rijiya da baya bayan wani jirgin ƙasa ya buge motarsa kirar Honda a layin dogo na PWD ...
Amurka za ta nuna hukuncin kisan Nidal Hasan da bindiga kai tsaye a kafar sadarwa, wanda shi ne irinsa na farko a kasar cikin ...
A watan Satumban shekarar nan, Ahamefule Aham Man-Ugwueje ya auri sahibarsa. Matashin ya auri abokiyar aikinsa, Lieutenant ...
Kamfanonin NNPCL ta ƙara tsawon shirin rangwamen ₦66 a kowace litar fetur da dizil har zuwa 14 ga Oktoba 2026 yayin da ...
Jami’ar Ahmadu Bello (ABU) da ke Zariya, jihar Kaduna, ta dakatar da aiwatar da sabon ƙarin kuɗin makaranta da ta sanar ...
Tsohon gwamnan jihar Edo, Cif John Odigie Oyegun, ya ba ’yan Najeriya haƙuri kan taimaka wa jam’iyyar APC da Shugaba Bola ...
Kashim Shettima ya bayyana cewa Najeriya za ta yi amfani da tsarin noman Habasha domin tabbatar da wadataccen abinci da ...